mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ya halasta a koma wajen marja’i rayayye daga marja’i rayayye


Idan ya kasance ina son komawa daga marja’i na farko zuwa na biyu dukkaninsu kuma suna raye sannan ilimsu ya daidaita babu wanda ya `dari wani daga cikinsu, sai dai cewa ni a hangena na biyu ya fi na daya ilimi sannan na karanta a littafin zubdatul Ahkam cewa ya halasta komawa daga rayayye zuwa rayayye idan sun daidaita a ilimi a shari’a

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan ya tabbata cewa na biyu shine mafi ilimi to ihtiyadi shi ne komawa wurinsa 

Tarihi: [2018/1/16]     Ziyara: [648]

Tura tambaya