mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin ya halasta tareda wanda suka shelanta idi

Salamu Alaikum,
Ni ina taklidi da daya daga Maraji’ai Allah ya wanzar da inuwarsu, kuma hakika ya shelanta cewa ranar alhamis ranar idi babbar sallah a kasar turai kuma za a tsayar da sallar idi ga wadanda suke taklidi da sauran Maraji’ai shin yanzu zan iya binsu sallar da niyyar ramuwar abinda yake wuyana Kenan ko kuma dai da niyyar sallar idi?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Sallar idi a zamanin Gaiba Kubra tana daga Mustahabbi, sai dai cewa bayan tabbatar idi wajibi ka ci abinci, idan ka nufi yin idin musammam ma ranar shakka kana iya fitowa daga gida da safe kayi doguwar tafiya da takai adadin kilomita 45 zuwa da dawowa gida sai kayi sallar idi tareda su da niyyar muna sarai.

Allah ne masani,

Tarihi: [2021/4/19]     Ziyara: [258]

Tura tambaya