b Surorin da suke mustahabbi a karanta su cikin sallolin na fila na kullum
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Surorin da suke mustahabbi a karanta su cikin sallolin na fila na kullum

Salamu Alaikum
Riwayoyi sun karfafa mustahabbancin karanta surorin Tauhidi da Kadari cikin farillai da kuma karantasu surorin biyu cikin nafilfili na kullum, ko kuma kuna wasicci da karanta wasu surorin daban basu ba.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Duk surorin da riwaya ta zo kan karanta su to mustahabbi ne, babu cin kara da juna tsakanin mustahabbancin karanta Attauhid da Kadari da kuma karanta wasunsu kamar yanda yake a cikin litattafan sunnoni da ladubba.

Allah ne masani.

Tarihi: [2021/4/24]     Ziyara: [437]

Tura tambaya