mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Menene banbanci tsakanin hisabi da ikabi

Salamu Alaikum menene banbanci tsakanin hisabi da ukuba

Salamu Alaikum menene banbanci tsakanin hisabi da ukuba?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Banbancin a bayyane yake, lallai shi hisabi mukaddima ce zuwa ga ukuba, saboda mutum lokacin da ake masa hisabi ko dai ya kasance mai `da’ ako kyawawan ayyukansa su yi galaba kan munana lallai za a saka masa a bashi lada kan tsoran Allah da yayi ya kuma kasance daga `yan aljanna, ko kuma dia ya kasance daga masu sabo wanda munanan ayyukansa sukai galaba kan kyawawansa, lallai za ai masa ukuba ya kasance daga `yan wuta, Allah ya halicci mutum ya bashi zabi tsakankanin hanyoyi biyu hanyar gaskiya da hanyar bata, lallai kai kana da `yanci da zabi cikin biyun, ina rokon Allah tareda dukkanin muminai damu kasance daga `yan aljanna.

Tarihi: [2019/3/18]     Ziyara: [705]

Tura tambaya