mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Menene dalili kan rashin shardantuwar ingancin isnadi cikin riwayoyin da suke kunshe da bayanin mu’ujizozi da karamomi

Menene dalili kan rashin shardantuwar ingancin isnadi cikin riwayoyin da suke kunshe da bayanin mu’ujizozi da karamomi
Allah ya datar da ku zuwa ga alheri.


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wadanda suka tafi kan wannan ra’ayi na rashin shardanta karfin ingancin isnadi a riwayoyin mu’ujiza da karamomi sun dogara ne da ka’idar (attasamuhu fi adillatu sunan) sai suke hadowa da wadannan riwayoyin kamar yanda basu ganin wajabcin ingancin isnadi cikin karamomi da mu’ujizozi.

Tarihi: [2019/2/14]     Ziyara: [554]

Tura tambaya