mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne ma’anar wannan hadisi mai daraja

Assalamu Alaikum Assayid Alawi wannan hadisi mai daraja ya zo wanda ya kunshi bayani kamar haka: (ba a haramtawa wani bawa samun dacewar yin sallar dare face sakamakon wani zunubi da ya aikata shi a yinin sa) shin haka ana la’akari da shi illa.

Allah ya dawwamar da ku cikin izza da kariyar sa, sannan shin ana la’akari da taufiki a matsayin wani abu da yake yin shaida kan cewa mutum ya tsarkaka daga aikata zunubi a yinin sa?

Da sunann Allah mai rahama mai jin kai

Wannan kaziyya ta zo da yanayin kaziya muhmala ita tana cikin hukunci juzu’i, ba mujiba kulliya ba ceda har zata kasance matsayin ka’ida tabbatacciya, dacewa daga Allah take lallai shine mafi alherin mai bada nasara da kuma taimakawa.

Tarihi: [2019/6/11]     Ziyara: [507]

Tura tambaya