b shin dawwama kan karatun wasu ayyanannun surorin kur’ani na iya cutarwa
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin dawwama kan karatun wasu ayyanannun surorin kur’ani na iya cutarwa

salam Alaikum. Sayyid ina neman amsa kan wannan tambaya: shin karanta wasu adadin surori a kowacce rana har tsahon wani lokaci yana iya cutarwa? Saboda wani daga yan’uwa ya gaya cewa yin hakan daidai yake da wuridi shi kuma wuridi yana da sharudda yana kuma bukatar izini, gaskiyar al’amari dai shine ni na kasance ian karanta suratu Yasin da Nur a kowacce rana, shine na ke tambaya kan gaskiyar waccen Magana ta sa, idan abinda ya fada gaskiya ne shin zamu samu izini daga gareku.

Allah ya saka da alheri.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Cikin yawan karanta su akwai falala kai al’amarin zai kai ga sun zama mai maka jiki  ku akwai kufaifayi masu girma gaske da suka lazimci hakan masana da daidaikun mutane sun san hakan, ta yiwu kia ba zaka tsinkayu wadannan kufaifayi ba sai bayan shekaru araba’in.

Tarihi: [2019/4/8]     Ziyara: [591]

Tura tambaya