mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ADDU’A DOMIN NEMAN SAMUN ZURIYA


Wanne ayyuka ko addu’a ko sura ne da ake karantawa domin neman haihuwa ga macen da bata haihuwa ko wacce take samun jinkiri cikin daukar ciki

 

Wanne ayyuka ko addu’a ko sura ne da ake karantawa domin neman haihuwa ga macen da bata haihuwa ko wacce take samun jinkiri cikin daukar ciki

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Ku rungumi karanta ayar:

(ربي لا تذرني فرداً وأنت خير الوارثين)

Ya ubangiji ka da ka kyaleni ni daya rak kai ne mafi alherin magada.

Lallai yawan maimaita karanta ta yana bada fa’ida musamma ma cikin alkunut, haka akwai bukatar a rubuta a kan hatimin zoben Fairuz wurin Allah ake neman taimako, sannan babu laifi idan aka yi bakance ga shugabarmu Azzahra amincin Allah ya tabbata a gareta lallai ita sirrin samuwa ce kuma ita daren lailatul kadri ce mishkatul Anwarullahi Azza wa jalla.

Wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/10/28]     Ziyara: [534]

Tura tambaya