mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

WANNE AIKI NE ZAI TAIMAKENI KAN KIYAYE FARILLA DA KAURACEWA HARAMUN

Salamu Alaikum

Wadanne ayyuka ne za su datar da mumini su taimaka masa cikin lazimtar farillai da nesantar ayyukan haramun, da zage dantse cikin mustahabbai musammam wadanda suke datar da mumini ga ziyartar wurare masu tsarki ko da kuwa sau daya ne a shekara?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Ka duba littafin da na rubuta cikin Risalar (Kaifa Akunu Muwaffakan fil Hayat) zaka same shi a Adireshinmu na yanar gizo

Tarihi: [2019/10/20]     Ziyara: [535]

Tura tambaya