mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

SHEKARU NA 35 AMMA HAR YANZU BANYI AURE BA

Salamu Alaikum, Assayid mai daraja
Ina da shekaru talatin da biyar amma zuwa yanzu bai yi aure bisa sanin cewa cikin godiyar ubangiji ban taba aikata haramun ba amma kuma ni ban san dalilin rashin yin auran ba, kuma sam bani da sha’awar aure, wacce nasiha zaka yi mini…. Allah ya saka muku da alheri.

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Ina maka nasiha da ka samarwa da kanka jin sha’awar aure lallai yanda al’amarin yake shine Manzon Allah (s.a.w) yana cewa: duk wanda ya kasance baya sha’awar sunnata ma’ana aure to fa lallai baya daga gareni.

Ya kamace k aka yi mudala’ar riwayoyin da suke kwadaitar da aure ko da kuwa cewa baka taba aikata zin aba, shi aure a kankin kansa mustahabbi ne karfaffa, idan ya zamanto mutum ba zai iya kare kansa daga afkawa cikin haramun ba to aure ya na zama wajibi kansa.

Tarihi: [2019/10/26]     Ziyara: [470]

Tura tambaya