mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin kashe tsaka yana wajabta yin wankaAssalamu Alaikum

Shin sallata gurbace take matukar dai banyi wanka bayan kase tsaka da nayi

 

Assalamu Alaikum

Shin sallata gurbace take matukar dai banyi wanka bayan kase tsaka da nayi

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Mustahabbi ne yin wanka bayan kashe tsaka, sannan babu laifi idan baka yi ba, kuma rashin yin wankan baya bata sallah.

Allah ne masani

Tarihi: [2020/5/14]     Ziyara: [450]

Tura tambaya