mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ta wace hanya zan iya tantance wani mar’ja’I ne Aalam (أعلم)

Assalamu alaikum
Na kasance ina taqlidi da Sayyid Sistani ne, amma babana na taqlidi da wani marja’I- shin zan iya kwaikwayon mahaifina wato nima nayi taqlidi da wanda yake taqlidi dashi ko kuma ina da yancina zan iya ci gaba da taqlidi na da Sayyid Sistani?

Da sunan Allah me rahma me jin kai

Kana da yancin ka, don haka zaka cigaba da taqlidi ne da wanda kake yi abaya in har ya tabbata ma ka ta hanyar shara’a cewa wanda kakae taqlidi dashi shine Aalam.

والله العالم

Tarihi: [2016/9/10]     Ziyara: [949]

Tura tambaya