mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

di ne ya kasance garin da kake

Salamu Alaikum.
Bisa muhimmancin mas’lar taklid da A’alam, shin ana la’akari da inda yake rayuwa?
Alal misali mutumin da yake rayuwa a kasar Iraki yana taklidi da daya daga Maraji’ai da suke zaune a garin Najaf sakamakon suna rayuwa garin da yake rayuwa kuma yana iya ganinsu kai tsaye domin warware duk wata matsala da take bijirowa gareshi ta yanda zai samu nutsuwa cikin zuciyarsa.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Ba sharadi bane cikin taklidi da A’alam la’akari da inda yake rayuwa, matukar dai A’alamiyarsa ta tabbata gareka kai tsaye zaka fara takildi da shi ko da kuwa kana gabas ne ko yammacin duniya. Shi Mujtahidi A’alam kamar misalin hasken rana ne tana huda ga dukkanin mutane.

Allah ne masani.

Tarihi: [2020/8/5]     Ziyara: [381]

Tura tambaya