mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin ya halasta mahaifin yaro ya fita da shi unguwa nesa ba tareda sanin mahaifiyarsa ba

Shin ya halasta mahaifin yaroi ya fita da shi unguwa nesa ba tareda sanin mahaifiyarsa ba


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ya halasta gareshi aikata hakan domin shi uba shi waliyin yaro ba mahaifiyarsa ba

Allah ne mafi sani

Tarihi: [2018/7/31]     Ziyara: [633]

Tura tambaya