mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

: ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.

Azuminku ya vaci idan baku san cewa yin jima'I yana vata azumi ba ma'ana kun kasance jahilan da basu san cewa su jahilai bane to zai kasance kaDai zaku rama azuminku da ku vata shi da jima'I bayan watan ramalana, amma idan kun san cewa yin jima'i na vata azumi sannan kuka aikata jima'in to bayan kun rama azumin sai kun bada kaffara
Wajibi mu tunatar da cewa abubuwan da suke vata azumi sune: cin abinci da shan abin sha 2 jima'I 3 istimna'i(fitar da maniyyi ta hanyar wasa da aazakri ko makamancinsa) 4 jin gina karya ga Allah ko ga annabio(s.a.w) ko ga magajinsa(as) 5 shigar da qura mai kauri zuwa ga maqogaro 6 nitsar da baki Dayan kai cikin ruwa 7 zama ckin janaba da haila da nifasi har zuwa lokacin kiran sallar asubahi 8 yin allura da wani abu mai ruwa ruwa 9 yin amai

Azuminku ya vaci idan baku san cewa yin jima'I yana vata azumi ba ma'ana kun kasance jahilan da basu san cewa su jahilai bane to zai kasance kaDai zaku rama azuminku da ku vata shi da jima'I bayan watan ramalana, amma idan kun san[1] cewa yin jima'i na vata azumi sannan kuka aikata jima'in to bayan kun rama azumin sai kun bada kaffara[2]

Wajibi mu tunatar da cewa abubuwan da suke vata azumi sune: cin abinci da shan abin sha 2 jima'I 3 istimna'i(fitar da maniyyi ta hanyar wasa da aazakri ko makamancinsa) 4 jin gina karya ga Allah ko ga annabio(s.a.w)  ko ga magajinsa(as) 5 shigar da qura mai kauri zuwa ga maqogaro 6 nitsar da baki Dayan kai cikin ruwa 7 zama ckin janaba da haila da nifasi har zuwa lokacin kiran sallar asubahi 8 yin allura da wani abu mai ruwa ruwa 9 yin amai[3]  

 



[1] Idan ya kasance ta hanyar rashin sanin hukuncin mas'ala suka aikata aikin to azumin ya lalace, amma idan ya kasance zasu iya neman sanin hukunci mas'alar to a wannan lokaci za a kidaya su cikin jahilai mukassirai, saboda haka bisa ihtiyadi wujubi kaffara ta wajaba kansu, amma idan ya zamanto basu iya neman sanin hukuncin mas'alar ko kuma tun asali ma basu lura ba kop kuma basu samu yakini ba kan cewa abu kaza na karya azumi, to a wannan lokaci zasu zamanto jahilai kasirai kaffara bata wajaba kansu ba, littafin tauzihul masa'il amai hashiya na na komaini juz 1 sh 927 ms 1659, domin neman Karin bayani ana komawa ga site 3319 mas'ala mai lamba 2668

[2] Tauzihul masa'il mai hashiya na komaini juz 1 sh 935 ms 1678, idan mai azumi cikin watan ramalana ya kusanci matarsa yayi jima'I da ita alhalin yana dauke da azumi to idan ya kasance ya tilasta ta ne kan hakan to wajibi ne kansa ya bada kaffararsa da kaffarar azumin matarsa da ya karya , amma idan ya kasance ckin yardar juna suka kusanci juna to kowanne dayansu zai bada kaffara.

[3] Tauzihul masa'il mai hashiya ta komaini juz 1 sh 891 ms 1572

Tarihi: [2017/5/29]     Ziyara: [3013]

Tura tambaya