mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin yaron da ake Haifa da nakasa kaffarar zunuban da iyayensa suka aikata ne?

Salam Alailkum ina da wata diya da aka Haifa da nakasa shin ita kaffarar zunuban da mahaifanta ce, shin akwai wani lada kan samuwar misalin wannan yarinya ga mahaifanta?

Salam Alailkum ina da wata diya da aka Haifa da nakasa shin ita kaffarar zunuban da mahaifanta ce, shin akwai wani lada kan samuwar misalin wannan yarinya ga mahaifanta?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Nakashashshen `da ba kaffarar zunuban mahaifansa bane, sai dai cewa hidimta mata saboda ga na daga abinda lada ya doru kansa daga shiga aljanna, nakashasheshshen `da babu wani bala’i ko ukuba kansa kadai dai hikimar ubangiji ce ta hukunta haka domin ya samu lada bayan juriya da yin hakuri kan haka kamar yanda wadanda suke kewaye da his zasu samu lada cikin hidimta masa saboda Allah

Tarihi: [2019/4/13]     Ziyara: [542]

Tura tambaya