mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Me kuke fassara Kalmar (sarkin muminai yayinda A’imma suke fadarta ga ba’arin wasu dawagitan sarakuna

Wani lokacin mu kan wannan kalma daga bakin A’imma (as) suna fadarta ga dawagitan zamaninsu, da me kuke fassara wannan?

Wani lokacin mu kan wannan kalma daga bakin A’imma (as) suna fadarta ga dawagitan zamaninsu, da me kuke fassara wannan?

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Takiya ce ta sanya su yin haka, ko kuma ishara ce zuwa ga abinda ya zo daga duk wanda yayi da’awar cewa shi Sarkin muminai ne koma bayan Ali amincin Allah ya tabbata a gareshi to lallai shi dan luwadi ne.

Allah ne mafi sani.
Tarihi: [2019/4/13]     Ziyara: [532]

Tura tambaya