mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

wanne ayyanannun ka’idoji da zamu lazimce yayin da muke mudala’ar riwayoyi

samahatus Assayid Ayatullah Adil-Alawi salam Alaikum, hakika muna cikin kishirwa neman sani da samun ma’arifa lokacin da muke mudala’ar litattafan ilimummukan Ahlil-baiti (as) misalin Biharul-Anwar da wanin sa muna tsinci kanmu cikin dimauta mu kan ce wadannan litattafan sun kebantu ga iya malamai, shin yanzu Kenan mu daina nazarin su da mudala’a, ko kuma zaku bamu wasu ka’idoji ayyanannu da za mu yi riko da su ?

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

ku cigaba da mudala’a duk sanda kuka yi karo da wani abu da baku sani to ku tambayi malamai zaku tara ilimi mai tarin yawa.

Tarihi: [2019/6/1]     Ziyara: [523]

Tura tambaya