mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

SHIN DA GASKE DALASIMAI SUN ZO NE DAGA AHLIL-BAITI A.S

Menene gaskiyar Magana kan ilimin Aufaku shin da gaske Dasimai sun daga Ahlil-baiti (a.s)

 

Menene gaskiyar Magana kan ilimin Aufaku shin da gaske Dasimai sun daga Ahlil-baiti (a.s)

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Ilimin Aufaku yana daga cikin barabuwan ilmummuka (ulumul gariba) na rubuta littafi mai taken (Maza Ta’arifu an ulumul Gariba)  an buga littafi sannan kuma yana cikin sisilar mausu’armu  mai suna (Risalatul Islamiyya) haka zalika Ilmul Dalasim jumla daga cikinsu sun zo cikin hadisan Ahlil-baiti (a.s) kamar yanda ya zo cikin littafin Biharul-Anwar cikin kitabul du’a sai ka koma can ka duba.

Tarihi: [2019/12/3]     Ziyara: [646]

Tura tambaya