b MENE NE RAKA’A YUNUSIYA
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

MENE NE RAKA’A YUNUSIYA

Salam Alaikum mene ne raka’a Yunusiya

 

Salam Alaikum mene ne raka’a Yunusiya

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Sajada yunusiya dai ba raka’a yunusiya ba, a asali zikrin yunusi ne sai dai cewa ana karanta shi cikin sujjada sai ya zama ana kiransa da sunan Sajada yunusiya idna an karanta shi cikin ruku’u babu laifi cikin hakan za kuma mu iya kiransa da sunan raka’a yunisiya haka zalika idan aka karanta cikin tsayuwa gabanin ruku’u ko cikin kunutu, koma kaka dai hakika zikirin yunusiya shine fadinsa madaukaki:

فَنَادَى فِي الظُّلُمَاتِ أَنْ لا إِلَهَ إِلا أَنْتَ سُبْحَانَكَ إِنِّي كُنْتُ مِنَ الظَّالِمِينَ * فَاسْتَجَبْنَا لَهُ وَنَجَّيْنَاهُ مِنَ الْغَمِّ وَكَذَلِكَ نُنْجِي الْمُؤْمِنِينَ﴾.

Sai yayi kira cikin duhun yace babu abin bauta da gaskiya sai kai tsarki ya tabbata a gareka lallai na kasance daga cikin Azzalumai* sai muka amsa masa muka tseraatr da shi daga bakin ciki haka muke tseratar da Muminai.

Tarihi: [2019/12/16]     Ziyara: [543]

Tura tambaya