mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Zuciya ta tana cikin bukatar magani daga magungunan da kake wasicci da domin ta samu galaba kan waswasi da raye-rayen shaidani (l’a)

سلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Salamu alaikum
Lalle ni na saurari daya daga cikin laccocinka da kayi a watan ramalana mai albarka gameda zuciya, sannan na saurareka shekarar da ta gabata a wata tashar tauraron d`an adam lokacin da kake cewa malamai sune likitocin zukata.
zuciya ta tana da bukatar magani daga magungunan da kake nasiha da komawa garesu domin zuciya ta tai galaba kan waswasi da raye-rayen shaidani, shaidani da rundunarsa sun yawaita kaina suna ta kai hare-hare ta kowanne bangare kaina ina zan gudu in fara da wasu wuridai da zikirai da addu’o’i da sashen wasu nafilfilu abinda zan kammala da yankewa, ina bukatuwa da farawa da koyarwarka da zan lazimceta tsawon shekara guda, ina tsoran kada fadin da ya zo cikin addu’a ya gasgatu kaina
( سيدي لعلك عن بابك طردتني ... الخ )
Shugabana me yiwuwa ka koreni daga kofarka ne…
Samahatus sayyid ina tsammanin duk sanda nayi yunkuri karatu sai shaidani ya dinga matsa mini da jin kasala. Lallai zuciyata na dada`da` da sauraron laccocinka Allah ne shaida kan hakan lallai ina samun nutsuwa. Zan aikata nasihohinka saboda shaidani bai kyaleni in huta, duk inda naje yana bina ban san me yasa ba, sayyid banda wani likita da ya wuce ka, kai kafi kowa sanin dalili da sababi da kuma magani da waraka, yayinda nake rubuta maka wannan wasika idaniyata na zubar da hawaye lallai ni ina bukatar addu’arka da nasihohinka masu albarka.

بسم الله الرحمن الرحیم

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Salamu alaikum kowacce  rana ka dinga karanta kur’ani  sai ka karkasa shi zuwa kashi shida kashi guda bayan sallar asubahi, kashi guda bayan sallar azuhur, kashi guda bayan sallar la’asar, kashi guda bayan sallar magariba, kashi guda bayan isha’I kason karshe bayan ka karanta lokacin da zaka kwanta barci da wannan tsari cikin kowanne wata zaka sauke kur’ani sannan kayi hadayar ladan ga imamul zaman (as) idan ka lazimci haka bayan shekara guda zaka ga alamu na badini da tasiri na haske da ruhi kan zuciyarka da rayuwarka da izinin Allah. Sannan kada ka manta damu cikin kyawawan addu’o’inka Allah ne abin neman taimako

Tarihi: [2017/10/24]     Ziyara: [891]

Tura tambaya