mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne magani kan raunin soyayya

Hakika ni matar aure ce ina fuskantar rauni cikin alakata ta aure da mijina, tambayata anan shine shin ya halasta gare ni a irin wannan lokaci yin amfani da hanyar karatun kissoshi da suke taimakawa wajen motsa soyayya, ma’ana zan amfani da wannan hanyar domin kyawunta soyayyata tare da mijina kadai.

 

 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan ya tabbata kissoshin bana halas ba ne to lallai akwai matsala ta babin mukaddima. Saboda ba yiwa Allah biyayya da saba masa, zaki iya amfani da ganyayyaki da magunguna gargajiya idan rauni ya kasance daga raunin sha’awa, amma idan ya kasance daga raunin daga zamantakewar da juna ne to abinda yafi da cewa a karanta abinda ya zo daga kur’ani mai girma da madaukakan hadisai daga abinda yake jawo kyawuntar soyayya da kaunar juna tsakanin ma’aurata, sannan nayi bayani filla-filla cikin littafin (tarbiyyar iyali karkashin hasken kur’ani da Ahlil-baiti)

Allah ne mai taimako


Tarihi: [2018/12/15]     Ziyara: [623]

Tura tambaya