mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

WANNE AYYUKA ZANYI DA ZASU KUBUTAR DA NI DAGA SIHIRI

Salamu Alaikum wa rahamatullahi

Allah sakawa da su Sayyid da dubun alheri, wannan ayyuka ne ko kuma ayoyi da zasu taimaka kan kubuta da sihiri, haka kuma ina son yin tambaya shin karanta suratu Yasin a kowacce rana yana da amfani musammam ma cikin karya sihiri da neman dukkanin bukata, sannan shin ya inganta mutum ya dinga karanta Yasin akai akai ko kuma yana bukatar ijaza da izini, idan sai da ijaza da izini shin zamu samu daga gareku

 

Salamu Alaikum wa rahamatullahi

Allah sakawa da su Sayyid da dubun alheri, wannan ayyuka ne ko kuma ayoyi da zasu taimaka kan kubuta da sihiri, haka kuma ina son yin tambaya shin karanta suratu Yasin a kowacce rana yana da amfani musammam ma cikin karya sihiri da neman dukkanin bukata, sannan shin ya inganta mutum ya dinga karanta Yasin akai akai ko kuma yana bukatar ijaza da izini, idan sai da ijaza da izini shin zamu samu daga gareku.

Allah ya datar da ku ya zuwa dukkanin alheri da gyara.

Wassalam.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakika Kur’ani mai girma cikinsa akwai waraka da rahama ga muminai maza da mata cikin dukkanin sha’anin rayuwarsu kuma daga gareshi ake samun tunkudewar sihiri da idanun hassada da sharrin Ashararai daga mutum da aljan.

Ana cewa yinta ta tareda izini yana kara falala hakika na yi muku izini don neman kusancin Allah ta’ala.

 Domin karya sihiri kana iya koma ga littafin addu’a na Mafatihul Jinan.

Wurin Allah ake neman taimako.

 

Tarihi: [2020/3/17]     Ziyara: [914]

Tura tambaya