mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin yi zanen tattoo a jiki haramun ne

Salamu Alaikum
shin yi zanen tattoo a jiki haramun ne
Mene ne dalilin haramcinsa daga Kur'ani mai girma?
Mene ne dalilin haramcinsa daga Kur'ani mai girma?
da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

bai buya ba cewa Kur'ani mai girma yana matsayin littafin dokoki da ka'ida cikin sa akwai gamammun hukunce-hukunce kuma ya nada ta kebantacciyar luggarsa, lallai zai ce ku tsayar da salla amma baya yin bayanin cewa sallar asubahi raka'a biyu to ta yaya muke sallatarta raka'a biyu? alhalin cikin Kur'ani mai girma babu wata aya ki nassi da yake shiryarwa zuwa hakan, kan wannan cikin Kur'ani Allah matsarkaki yace: duk abinda Manzon ya zo muku da shi ku yi riko da shi kuma duk abinda ya haneku daga barinsa ku hanu, sannan Muhammad da iyalansa hakika ce guda daya bisa dogaro da hadisul Assaklaini (littafin Allah da tsatsona Ahlil-baiti mutanen gidana) duk abinda ya zo muku daga Ahlin gida ku yi riko da shi lallai duk wanda ya yi riko da Kur'ani da Ahlin gida ba zai taba bata ba har abada, ya zo cikin hadisai da fatawowin Malamai wanda suna daga littafin Allah da da sunna abinda yake bayani kan haramcin zanen tattoo a jiki.
Allah ne abin neman taimako
Tarihi: [2020/5/1]     Ziyara: [444]

Tura tambaya