mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne banbanci tsakanin duniya da kasa?


Salamu alaikum
Mene ne banbanci tsakanin duniya da kasa?
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Duniya mu’annas ne na adna ma’ana mafi kusa wanda madaukaki ya gabce shi gabanin mafi daukaka sannan ita duniya tana tattaro duniyar jikkuna da gangar jiki sannan ita kasa tana daga jikkuna saboda haka ita wani kaso daga duniya

Tarihi: [2017/12/23]     Ziyara: [708]

Tura tambaya