mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

BABU WANI ZUNUBI DA YAKE RABA MUMINI DA IMANINSA

Salamu Alaikum. Manzon Allah (s.a.w) yace:
: ما من عبد قال : [لا اله الااللّه ] ثم مات على ذلك الا دخل الجنة وان زنى وان سرق , وان زنى وان سرق , وان زنى وان سرق ,وان رغم انف ابي ذر
Babu wani bawa da zai fadi Kalmar shahada babu abin bautawa da gaskiya sai Allah sannan ya mutu a kan haka face ya shiga aljanna ko da kuwa ya aikata zina ko da kuwa yayi sata, ko yayi zina yayi sata, ko yayi zina yayi sata, bisa rashin son ran Abu Zarru Gifari.
Haka an rawaito daga gareshi tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi da iyalansa tsarkaka
لا يـخـرج الـمـؤمـن مـن ايـمـانـه ذنب , كما لا يخرج الكافر من كفره احسان
Wani zunubi bay a fitar da Mumini daga imaninsa haka ihsani bay a fitar Kafiri daga kafircinsa.

Shin wadannan riwayoyi sun inganta idan sun kasance ingantattu to me yasa aka samu wata riwayar daban tana cin karo da su ma’ana riwayar nan da abinda ta kunsa yake bayyana cewa: hakika wanda ya aikata zunubi kaza lallai zai cire masa Imani zai kuma dawwama cikin wuta, ta kaka zamu daidaita tsakankanin wadannan riwayoyi?

Muna jiran Karin bayani da haske daga wurinku

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Idan ya mutum ya mutu a kan tauhidi to shi tauhidi lallai kyakkyawan aiki da mummuna baya iya cutarwa tare da shi ko da kuwa yayi zina yayi sata, sai dai cewa yayin shashshakar fitar ran misalin mai aikata wannan ana cire masa Kalmar tauhidi babu abin bautawa da gaskiya sai Allah sai ya mutu Kafiri a tashe shi cikin Kafirai cikin wuta amma lokacin da yake aikata zunubi ana cire masa ruhin Imani sai dai cewa da zai tuba ga Allah ya koma gareshi za a dawo masa da ruhin imaninsa.

Wurin Allah ake neman taimako.

Tarihi: [2019/10/19]     Ziyara: [427]

Tura tambaya