mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin kun yarda da mustahabbanci karanta du’a tawajju cikin sallolin farilla bayan kabbarar harama kafin fatiha

Samahatu Ayatullahi Assayid Adil-Alawi (D.Z)
Salamu Alaikum wa rahamatullahi wa barakatuhu
Shin kun yarda da mustahabbanci karanta du’a tawajju cikin sallolin farilla bayan kabbarar harama kafin fatiha kamar yanda jumla daga magaba daga malamai suka tafi a akai misalign Saduk cikin littafin Almukni da Alfakihu, da Shaik Mufid cikin Almukni’atu, Alkadi cikin Almuhazzabul Bari’u, da Halabi cikin Alkafi fil Filkhi, da Abdul-Aziz bn Sallar cikin Almarasim, da Ibn Zuhura Halabi cikin Gunyatu, da Addusi cikin Almisbahu, da Barasi cikin Ihtijaju cikin amsar Nahiyatul Almukaddasa ga Alhimyari, da Almajalisi cikin Albihar, da Allama cikin Attazkira da Almuntaha, . da Ibn Dawus cikin Alfalahu, da Alhurru Amili cikin Wasa’il, da Shaik Baha’ai cikin Habalul Matinu, da Bahabahani cikin Almasabihu, da Alhamadani cikin Almisbahu, da Muhaddisul Baharani cikin Alhada’ikul Annadiratu, da Fadilul Hindi cikin Kashaful Rumuz da wasunsu……..

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan an zo da aikin da niyyar wurudi gangara kuma mu mun tafi kan ra’ayi sassauci cikin dalilan sunnoni kuma wannan shine ra’ayinmu, a wannan lokaci ya wadatar da abindya zo da shi ba tareda kari ko tawaya ba, amma idan kuma yayi da niyyar sauke abinda yake wuyansa ne domin fita daga bidi’a da bata to lallai babu laifi cikin haka.

Allah ne masani.

Tarihi: [2021/4/11]     Ziyara: [264]

Tura tambaya