mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

suka ga marja;iyya

menene hukuncin sukar marja'iyya.

Menene hukuncin wanda yake sukan Maraji’iyya [manyan malamai da ake taqalidi da su]?

Amsa

Yazo a hadisi iggantacce daga Imamul Mahadi A S yana cewa raddi ga maraji;ai kamar raddi ne ga imamai baki xaya kuma duk wanda yayi raddi wa imamai kamar yayi shirka ne,to wanna yana nufi raddi ga maraji’iya wadda tacika sharaxxa kamar mutum yayi shirka ne wato kamar ya bautar Allah ne da wanin Allah da kuma yake alakar sa da ALLAH da tabewa a duniya da lahira,to sabo da haka yaharamta mutum yayi suka ga marja’iyya wadda tacika sharaxi.Sai dai anna yakamata nayi tsokaci kan cewa a kowana abu akwai mai kyau da marar kyau ,to zaka sami wani yana iqirarin shi marja’i ne batare da yacika sharuxxa ba ,to  irin wanna mutuman yakamata malamai masana su qalubalance shi amma ba mutane ba kowa da kowa domin yimasa raddi yazamo cikin tsare,to ataqaice qalubalantar irin waxanna abun ne da yake hannu malamai masana bai halatta ba yazamo mutane sunsa kansu a cikin abin da basu da masaniya ba akan shi.

Tarihi: [2015/10/15]     Ziyara: [1175]

Tura tambaya