mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin yahalasta anemi biyan bukata daga Imam Mahadi ta hanyar rubuta wasika a jefa a cikin teku

Tambaya; shin yahalasta anemi biyan bukata daga Imam Mahadi ta hanyar rubuta wasika a jefa a cikin teku?

Tambaya; shin yahalasta anemi biyan bukata daga Imam Mahadi ta hanyar rubuta wasika a jefa a cikin teku?

Ea,hakan yazo a hadisi amma yadda akeyi yakamata kakoma zuwa ga littafi na mafatihul jinan zaka iyakomawa can domin Karin bayani.kamar yadda nima najarraba wanna hanyar inda nanem bukatata akan wanna da aka kaishi gidammaza wanda akakusa da ayanke masa hukuncin kisa amma cikin ikon Allah ansako shi.

Tarihi: [2015/4/5]     Ziyara: [1153]

Tura tambaya