b zaman Ashura a gun 'yan shi'a
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

zaman Ashura a gun 'yan shi'a

meyasa 'yan shi'a suke raya kozaman Ashura aduk shekara?

Da suna ALLAH mai rahama mai jin kai,

Minene yasa Shi,a suke yin zaman makoki na imamu Husaini a kowace shekara duk da cewa imamu Husaini yafi shekara dubu da rasuwa ko akwai dalili daga qur’ani ko hadisi akan haka?

 Zan amsa wanna tambaya da maganar imamu Husaini mashahuriya ko sananniya .Imamu Husaini yanacewa idan yazamo addinin Muhammad S A W wato addinin Allah bazai tsayaba sai ankashe ni to ku takubba dauke ni wato idai sai ankasheni addinin Allah zaiyi saura ko zaici gaba to akasheni domin addini Allah yacigaba.to kaga zaman makoki na imamu Husain zamane na tinawa da addini Allah dakuma Annabi tsira da amunci sutabbata a gare shi da iyalan gidan sa.kuma badan wanna futo-nafuto da yayi da makiya addinin Allah da yanzu babu wanna addin mai suna musulinci a doran kasa.Da yau babu wana abu wai shi Sunna ko Shi’a,sabo da haka ba makawa garemu mu musulmi baki xay face mudinga tinawa da Imamu Husaini a duk loqacin shahadar say a tsagaye wanna kuma wajibi ne akan dukan muminai mata da maza babu banbanci.

Tarihi: [2015/9/1]     Ziyara: [1261]

Tura tambaya