b Dagga ne da matashin da yayi sabon Allah a wasu lokota a rayuwar sa amma shi akan-akan shi yatuba tuba ta hakika amma su
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Dagga ne da matashin da yayi sabon Allah a wasu lokota a rayuwar sa amma shi akan-akan shi yatuba tuba ta hakika amma su

Dagga ne da matashin da yayi sabon Allah a wasu lokota a rayuwar sa amma shi akan-akan shi yatuba tuba ta hakika amma su mutane a ugguwar su suna yimas wani irin kallu abun nufi suna ganin shi wani mutum mai laifi to tayaya zai magance wanna matsalar?

Ina tayaka murna daka tuba inakuma yimaka albushi da idan katabbata akan abun da Allah ya’umarceka zaka dace a duniya da lahira sanna kuma shi laifi Allah kayiwa ba mutane ba idan shi Allah ya yafe maka to kada kadamu da kallan da mutane suke yimaka kuma shima kallan da mutane suke yimaka

Tarihi: [2015/4/5]     Ziyara: [1259]

Tura tambaya