mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukunci wanda yake inkarin imamanci


Mene ne hukunci wanda yake inkarin imamanci

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan bisa gazawa ne to shi musulmi ne a duniya amma a lahira to wannan lamarinsa hannun ubangijinsa matsarkaki bidan kuma da gangan ne to a duniya shi musulmi ne amma ranar lahira shi kafiri ne.

Dacewa da shiriya daga Allah take.


Tarihi: [2018/12/12]     Ziyara: [669]

Tura tambaya