mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

A ra’yinku wane ne A’alam?

Sayyid a wurinku wane ne A’alam

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakika na kawo bayani filla-filla cikin littafina mai suna (Alkaulul rashid fil ijtihad wattaklid) wanda yake cikin mujalladi guda biyu, lallai malaman fikihu sun saba cikin bayanin hakan, daga cikinsu akwai wanda yake ganin cewa A’alam shi ne wanda yake da karfin iya mayar da furu’a zuwa usul fiye da waninsa, duk da cewa tambaya kan misdakin A’alam yana sassabawa daga zamani zuwa zamani, daga mutuwa daga A’alam zuwa A’alam , ka tambayi hujja wacce za ta amintar maka ayyana A’alam cikin zamaninka, amma takalifinka na yanzu idan kai ka balaga kuma kana son yin taklidi da A’alam. Idan kuma kai tuntuni ka balaga kuma ka riga ma ka fara taklidi da A’alam to tambayarka ba ta da ma’ana.

 

Tarihi: [2018/1/16]     Ziyara: [764]

Tura tambaya