mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin mutum zai iya yin alwala yayi sallah alhalin yanada janaba?

Shin mutum zai iya yin alwala yayi sallah alhalin yanada janaba?

Amsa:

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Daga cikin sharuddan sallah shine tsarki, babu sallah matukar babu tsarki, bai halasta ba ayin sallah ba tare da an tsarkaka daga janaba ba.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2018/2/10]     Ziyara: [1551]

Tura tambaya