mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin akwai doka ga wanda yakeso ya karanta littatafan Hadis

Shin akwai doka ga wanda yakeso ya karanta littatafan Hadis

Tambaya;

Shin akwai doka ga wanda yakeso ya karanta littatafan Hadis

Amsa daga Sayyid Adil Alawi

Mai tambaya zai iya karanta litatafan hadisi dasharadin duk inda yasami wata matsala sai yatambayi malamai domin suwarware mishi matsalar sa to idan yayi hakane saiya zamo ya amfana da abun da zai iya ganewa dakuma neman bayani na abun da bashi da bai saniba.

Tarihi: [2015/4/5]     Ziyara: [1239]

Tura tambaya