mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mutumin da baya sallah

Mutumin da baya yin sallah matsalolin na gangarowa kansa daga kowanne tudu da kowanne gangara sia yake cewa wai sa idanun mutane ne da hassadarsu ya haifar masa da matsaloli tareda cewa ya mallaki komai yana da mata yana da `ya`ya yana da aikin yi sai dai amma tareda haka baya yin sallah
A ra’ayinku wannan matsala ta sashin ta samu ne sakamakon sa idanun mutane da hassada kamar yanda yake fada ko kuma dai sakamakon baya yin sallah.
Muna godiya.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Duk wanda baya yin sallah hakika ya kafircewa ni’imomin Allah matsarkaki, lallai azabar Allah mai tsanani a duniya da lahira ta tabbata a gareshi, idan kuma kuka gode masa kuma sallah tana daga godewa ni’imar Allah lallai Allah zai kara muku

(لَئِنْ شَكَرْتُمْ لأَزِيدَنَّكُمْ وَلَئِنْ كَفَرْتُمْ إِنَّ عَذَابِي لَشَدِيدٌ)

Tabbas idan kuka gode tabbas zan kara muku tabbas kuka butulce lallai azaba ta tana da tsanani.

Me yafi muni daga wanda idan aka masa hadayar wata kyauta kamar misalin kyakkyawan fure mai kamshi ya kamata ne yayi godiya da harshe ga wanda ya bashi wannan kyauta, lallai idan yaki yin godiya da yabawa hakika ma’abota hankali zasu zarge shi da munana ladabi da jafa’ida rashin nuna mutuntaka, bari dai yana dabbanci koma ace ksa da dabba bari dia shi yafi dabba bacewa, sabida hatta Kare idan aka bashi kyauta lalai yana nuna godiya ta hanyar karkadar Jelarsa, yanzu ta kaka yanzu za ace mutum ya gaza yi, hakika Allah yayi maka ni’imomi marasa iyaka  ya wadatar da kai ya baka lafiyar idanu wadand ada suka kake gani komai idan wani ciwo ya same su zaka bayar da kudade masu nauyi domin neman lafiyarsu amma kuma gata sadaka lafiya kalua ta kaka za ace ba zaka godewa ni’imomin da Allah yayi kansa ba da ni’imar idanunsa da sauran tarin ni’imomi tsawon shekaru, lallai yan daga jafa’i da dabbanci ka gaza godiya ga Allah sallah na daga babbar aya cikin ayoyin godewa Allah, lallai idan muka roki Allah ta yaya zamu godewa ni’imominsa masu girma wadanda basu kidaituwa sai y ace mana (ku tsayar da sallah domin tunawa dani) 
Tarihi: [2021/4/18]     Ziyara: [300]

Tura tambaya