mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin zai yiwu a dawo a rayu bayan an rigaya an mutu

Idan na tafi ya zuwa duniyar matattu ta yay azan dawo domin naji labarin cewa wasu sunje duniyar matattu sai dai basu samu damar dawowa duniya ba saboda matattun sun hana su dawowa.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Abinda kae Magana kai shine batun cire ruhi daga gangar jiki amma maganar zuwa duniyar barzahu wadda itace duniyar matattu da dawo bai yiwuwa sai dai ko ta hanyar mu’jizar ga annabawa ko imamai domin ishara ga ingancin da’awasru  da gasgatarta.

Shawara gareka shine ka tsaya kayi tunani kan lamurran addininka da tunanin ta yaya zaka zama cikakken mumini kamar yadda Allah ke so da manzonsa da imami(as)

Wannan labari da kace kanajinsa ya fi kama da kusanci da tatsuniya da kanzon kurege saboda haka kayi watsi da wannan tatsuniya ka riko da mafi kyawun zance.

Allah madaukaki ckin kur’ani yana cewa: kayi bushara ga bayina wadanda suke sauraren zance su riki mafi kyawunsa.

 

Allah ne abin neman taimako
Tarihi: [2017/4/13]     Ziyara: [884]

Tura tambaya