mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Nayi aure fiye da shekaru biyar da suka shude ya zuwa yanzu ban azurtu da samun zuriya ba sannan na gaji da tuntubar likitoci

Nayi aure fiye da shekaru biyar da suka shude ya zuwa yanzu ban azurtu da samun zuriya ba sannan na gaji da tuntubar likitoci ina neman Akaramakallahu da yayi mini addu’a Allah ya azurtani da samun zuriya saliha.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ina rokan Allah don alfarmar muhammad da iyalansa tsarkaka ya azurta ka da zuriya saliha ya sanyaya maka idaniya da su. Allah ne abin neman taimako.


Tarihi: [2018/4/9]     Ziyara: [798]

Tura tambaya