Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Shin komawa zuwa ga shaik wahidul Kurasani cikin mas’alolin ihtiyaɗi wujubi na sauke nauyin taklifi?
- Aqa'id » Shin zamu iya tura `ya`yanmu makarantun wahabiyawa wadanda tsarin koyarwarsu ke kan akidun wahabiyanci
- Hukunce-hukunce » A ra’yinku wane ne A’alam?
- Hukunce-hukunce » Nasiha don samun galaba akan sha’awa
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta ga mai azumi idan likita ya hana shi yin azumi ya sha azumin?
- Aqa'id » Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya
- Hadisi da Qur'an » wanene yake daukaka darajar masu ilimi da masu takawa
- Aqa'id » Shin imami yana jin muryan mala’ika amma baya ganin sa?
- Hanyar tsarkake zuciya » Assalamu alaikum ya sayyyid. ni ina bukatuwa da abinda zai hanani saurin fusata wannan matsala na damu na a rayuwance.
- Hanyar tsarkake zuciya » TA KAKA MUTUM ZAI SAMU TSARKAKAR BADINI
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Tarihi » Shin ya halasta mu kira Abul Fadlul Abbas da dan Fatima a.s
- Hukunce-hukunce » menene hukuncin wanda ya kauracewa matarsa
- Hukunce-hukunce » Ya za ai da macen da tayi watsi da yin aure saboda fakewa da wani dalili
- Hadisi da Qur'an » RIWAYOYI DANGANE DA HADAYAR AYYUKA GA IMAM ZAMAN (A.F)
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
ــ عن الحسن بن عليّ الوشّاء، عن أبي الحسن الرضا 7، قال : سألته فقلت : الله فوّض الأمر إلى العباد؟
قال : «الله أعزّ من ذلک ».
قلت : فجبرهم على المعاصي ؟
قال : «الله أعدل وأحكم من ذلک ».
قال : ثمّ قال : قال الله: «يا بن آدم ، أنا أولى بحسناتک منک ، وأنت أولى
بسيّئاتک منّي ، عملت المعاصي بقوّتي التي جعلتها فيک ».
Daga Hassan bn Aliyul washsha'u daga Abu Hassan Rida (as) ya ce: na tambaye shi sai na ce: shin Allah ya fawwala al'amari zuwa ga bayi?
Allah ya buwaya daga haka.
Ya ce: ya tilasta su kan aikata ayyukan savo kenan?
Sai ya ce: Allah shi ne mafi adalci da hikima daga aikata haka.
Ya ce, sannan ya ce: Allah ya ce: ya xan adam ni ne mafi cancanta daga kyawawan ayyukanka daga gareka, kai kuma kai ne mafi cancanta da munanan ayyukanka daga gareni, ka aikata savo da qarfina da na sanya shi cikinka.[1]
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hadisi da Qur'an)
- Wanene ya cewa Imam Hassan (as) Assalamu Alaika ya mai kaskantar da miminai
- Shin dukkanin abinda Annabi yake fada daga wahayi yake
- shin Allah cikin kura’ni yana Magana da mu da abinda zamu fahimta a yarenmu
- wanene yake daukaka darajar masu ilimi da masu takawa
- Mene ne banbanci tsakanin duniya da kasa?
- ME NENE MA’ANAR AYAR KUR’ANI DAKE CEWA: KA CE BABU ABINDA ZAI SAME MU FACE ABINDA ALLAH YA
- Mene ne ma’anar wannan hadisi mai daraja?
- ?menene fasarar suratul kausar
- Shin dukkanin abinda ya zo a Nahjul-Balaga ya tabbata ya inganta ko za ayi binciken ingancin sa
- BABU WANI ZUNUBI DA YAKE RABA MUMINI DA IMANINSA