mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Sayyid ku taimaka mana da wani wuridi ko zikiri da zai tunkude mini ni da iyalina hassadar mahassada.

Don Allah sayyid ku taimaka mini da wani wuridi ko zikiri gwajajje da zai kareni da iyalina daga hassadar mahassada Allah ya saka muku da alheri

Don Allah sayyid ku taimaka mini da wani wuridi ko zikiri gwajajje da zai kareni da iyalina daga hassadar mahassada Allah ya saka muku da alheri

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Lallai tawakkali da Allah yana tunkude hassada, saboda haka ka riki yin tawakkali da Allah gabanin zzikiri, idan ba haka ko da zaki zikiri dubu sai dubu alhalin bakai tawakkali da Allah ba lallai hakan ba zai amfanar da kai ba tama yiwu ya cutar.

Allah ne abin neman taimako 

Tarihi: [2018/3/26]     Ziyara: [822]

Tura tambaya