mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ya halasta a karanta suratul Iklasi da Kafirun cikin sujjada

Salamu Alaikum Assayid Mai daraja Allah ya tsawaita rayuwarka, shin ya halasta in karanta kulhuwallahu cikin sujjada haka kuliya, shin akwai wata cutuwa cikin wannan sha’ani

Salamu Alaikum Assayid Mai daraja Allah ya tsawaita rayuwarka, shin ya halasta in karanta kulhuwallahu cikin sujjada haka kuliya, shin akwai wata cutuwa cikin wannan sha’ani

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ida ya kasance da niyyar neman kusanci zuwa ga Allah matsarkaki ta fuskanin babin zikiri to babu wata matsala, amma idan ya kasance da niyyar hakan akeyi a sujjada to lallai zai shiga babin bidi’a da shigar da abinda babu cikin addini kuma yin hakan haramun ne kuma yana wajabta gurbatar sallar idan tarakkubin ya kasance ittihadi kuma hani cikin ibada yana gurbata ta, wannan mas’ala tana matsala, tana iya kasancewa daga tarakkubin inzimami, sai ya zamana ya aikata laifi ko da kuwa mun kaddara ingancin sallarsa, kamar misalin sallah tareda kallon matar da ba muharramarka ba da barna, abinda yafi dacewa shine ka koma zuwa ga Marja’in da kake taklidi da shi ka karbi hukunci daga gareshi.

Allah ne masani

Tarihi: [2021/4/26]     Ziyara: [498]

Tura tambaya