mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ta yaya zan banbance A’alam daga cikin mujtahidai


Salamu Alaikum, lallai ni na kasance daga masu taklidi da sayyid Sistani sai kuma daga baya babana ya sauya ya koma taklidi da sayyid kazim ha’iri , shin ya halasta in yi taklidi da babana in koma taklidi d sayyid kzim ha’iri ko kuma dai ina da `yancin cigaba da taklidi da sayydi Sistani?
Nagode

 

D a sunan Allah mai rahama mai jin kai

Kana cikin `yanci ka nada `yancin cigaba da taklidi da sayyid sistani matukar A’alamiyyarsa ta tabbata gareka daga hanyoyin da shari’a ta tanada kai

Allah ne mafi sani. 

Tarihi: [2018/1/22]     Ziyara: [789]

Tura tambaya