b Ginshikan aqida agun 'yan Shi'a
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Ginshikan aqida agun 'yan Shi'a

ko akwai dalili daga Qur'ani ko hadisi akan ginshikan addinin da 'yan Shi'a suka tafi akai?

Amsa sudai ginshiqan musulinci kamar yadda kagani to malamai ne suka fitar da su daga qur’ani da hadisi,kuma mai tambaya zai iya karanta du’aul Adila a cikin littafi na Mafatihu domin sanin waxanna ginshiqai. Allah ya bada sa’a.

Tarihi: [2015/9/1]     Ziyara: [1102]

Tura tambaya