b Shin ya halasta ga limami ya maimaita sallah kwana biyu ko kuma zai takaitu da iya taklifin da ya hau kansa da yin iya sallar idin da tayi daidai da maginan fatawar marja’insa?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin ya halasta ga limami ya maimaita sallah kwana biyu ko kuma zai takaitu da iya taklifin da ya hau kansa da yin iya sallar idin da tayi daidai da maginan fatawar marja’insa?

Salamu Alaikum… ni daya daga cikin limaman sallar jam’I ne cikin daya daga husainiyoyi ina kuma daga cikin wadanda suka cigaba da taklidi da marigayi Ayatollah sayyid ku’I (ks) sai dai galibin masu bina sallah suna taklidi ne da sayyid Sistani (dz)
Ranar idin karamar sallah mai albarka ya tabbatu cewa ranar talata bisa dogaro da maginan sayyid ku’I kan haka zai zama ranar farko ta idin karamar sallah, sai dai cewa kuma wajen Ayatollahi sayyid Sistani bisa madorarsa ranar laraba ce ranar farkon idin karamar sallah sai `yan’uwa sukai nemi in jasu sallar idi ranar laraba saboda dama galibinsu da sayyid Sistani suke taklidi,
Shin ya halasta in limance su sallar idi?

 

 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Aiki na kasantuwa ne da taklifinka bawai da taklifinsu ba


Tarihi: [2018/1/28]     Ziyara: [738]

Tura tambaya