mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin akwai aikin da za muyi domin mugana da Imamul Mahadi?

Shin akwai aikin da zamiyi domin mugana da Imamul Mahadi?

Bismillahir rahamanir rahim,


Amsa

Abun da yafi shine muyi kokarin ganin Imam da basirarmu abun nufi da zuciyar mu ba da’idanmu ba domin shi gani da zuciya yana karuwane ta hanyar cikaken sanin Imam.mutum nawane yaga imamu Ali gani irin na ido amma ganin su bai amfanamusu komai ba a duniya da lahira wasun suma sun kasance munafukai sabo da basuga imam ba da basirar suba .

Amma har gani da ido idan mutu ya kai kololuwa awajan tsoran Allah to zai iya ganin shi. Yakamata mutum yatambayi kan shi ,wanna matsayi ya kai  a fagen biyayar Allah.

Dafatan Allah ya datar damu.

Tarihi: [2015/4/4]     Ziyara: [1078]

Tura tambaya