mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ta kaka zamu sanya mamaci ya samu debe haso cikin Kabarinsa

ta waccen hanya mamaci zai samu debe haso da kwanciyar hankali a lokacin da yake kwance cikin Kabarinsa bazai samu gigita, yaya zamu iya samar da haka gareshi.

 

Ta waccen hanya mamaci zai samu debe haso da kwanciyar hankali a lokacin da yake kwance cikin Kabarinsa bazai samu gigita, yaya zamu iya samar da haka gareshi.

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Abinda ya dace shine mutum gabanin mutuwarsa ya gabatar da ayyuka masu kyawu domin lahirarsa da kwanciyar Kabarinsa kamar yanda ya zo cikin Hadisi daga abinda yake samar masa da nutsuwa cikin kabarinsa akwai sallah musammam ma sallolin dare, amma dangane dangane da rayayyu abinda yafi kamata ga mamatansu shine yi musu sadaka da ciyar da talakawa  sannan ayyukan alheri musammam ma biya musu bashi idan ana binsu, sai ya zama ya sauke wannan basussuka da ake binsu daga ibada da kudade.

Tarihi: [2020/5/11]     Ziyara: [684]

Tura tambaya