mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mutum ne ya aikata sihiri

Mutum ne ya yi sihiri don jawo soyayyar wata mace don samu damar aikata alfasha da ita, idan muka kaddara cewa ya samu damar aikata burinsa shinita matar tana da uzuri, ko kuma a shari’ance ita ma akwai hisabi kanta

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Na’am akwai hisabi kanta a shari’ance kuma idan aka kamata da shaidar shaidu hudu to za ai zartar mata da hukunci rajama idan ta kasance matar aure, ko kuma ai mata bulala dari idan ba matar aure bace, kamar yanda ya zo cikin Risalolin fikih, kamar yanda a lahira za ai mata ukuba idan mtaukar dai ba ta tuba ba taubatan nasuha.

Allah ne abin neman taimako kuma shi ne mafi jin kan masu jin kai.

Tarihi: [2018/12/22]     Ziyara: [595]

Tura tambaya