mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ya halasta a sayo abinci da abin sha ga mahaifi da baya yin azumin watan Ramadan ba don wata larura ba tareda sanin cewa shi wannan mahaifi bai damu da riƙo da addini ba?

Wani matashi ne sai mahaifinsa yake naman ya sayo masa abinci da abin sha domin yaci ya sha cikin yinin watan Ramadan, to shi ne yake tambaya ta shin hakan ya halasta ya sayo masa abinci da abin sha ga wannan mahaifin nasa da bai damu damu da addini ba baya yin azumi a watan Ramadan ba kuma don saboda wata larura ba?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai

Idan yin hakan zai zama ana kallonsa a matsayin taimako cikin saɓo da da ɓarna to lallai yadda al’amarin yake shine idan mahaifanka sukai jayayya da kai kan sai kayi shirka da Allah to a wannan waje ba zai kai musu biyayya ba.

Sannan ayyana hakan na komawa ga urufi al’adun mutanen mahallin.

Allah ne masani.

Tarihi: [2018/2/5]     Ziyara: [746]

Tura tambaya