mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mai nene maganin mafarke-mafarke na ban tsoro da mutum yake gani bayan ya kwanta bacci?

Mai nene maganin mafarke-mafarke na ban tsoro da mutum yake gani bayan ya kwanta bacci?

Yakamata kadigga karanta wanna adu’ar kafin ka kwanta bacci

اللّهم إني أعوذ بك من الإحتلام ومن سوء الأحلام ومن أن يتلاعب بي الشيطان في اليقظة والمنام برحمتك يا أرحم الراحمين)  dakuma saran addu’o’I da ayoyi wadanda aka’abacesu a cikin Mafatihu in sha’allah idan mutum yanayin kokarin karantawa to zai magance wanna matsala.

Tarihi: [2015/4/5]     Ziyara: [1742]

Tura tambaya