mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Hukunci Irshadi da Maulawi

Hukunci Irshadi da Maulawi

Nau'i na uku shine hukunci Irshadi da Maulawi wanda yake zuwa domin tsaruwa mutum aiki, misali kula daaikin gida ga mace kula ga aikin waje ga namiji hukunci ne Irshadi sannan shi hukunci Irshadi saba masa ba a kirga shi matsayin aikata zunubi illa dai kawai saba mas ana janyo wahala iya nan duniya, da muka ce kula da aikin waje na wuyan namiji mai kake tsammani idan namiji bai kula da aikinsa ba bai je kasuwa ba ko kuma bai je wajen aiki ya samo abin da zai kawo gida hakan zai jawo wahala sosai ga kansa da iyalansa bukatun gida ba za su biya ba gida zai zamanto a rushe.

Da sunan Allah mai rahama mai jin ka

A wami karom hukunci Irshadi na kasantuwa a gefansa kamar hukunci wada’i ne wanda shi wada’ai saba masa bai zama zunubi amma ya kan kaiwa ga aikata zunubi to haka lamarin yake cikin Irhsadi, misali idan mutum ya zamanto bai kiyaye juzu’i na sujjada bai ta sallah hukunci taklifi ne amma ruku’i hukunci ne wada’i to anan yana komawa ga sabawa hukunci taklifi kai tsaye, mu dauki, mu dauki misalin kasuwanci, cin riba haramun ne da hukunci taklifi amma yin cinikin da zai haifar da riba karba da mikawa hukunci ne da wada’i.

Haka ma zu ga hukunci Irshadi da Maulawi yake, idan namiji bai je kasuwa ba wand azuwa kasuwa hukunci irshadi ne to kin zuwansa kasuwa zai kai ga sabawa hukunci Maulawi wato wajabcin ciyar da iyalinsa.

Wasu lokuta kin aikata hukunci Irshadi na iya haifar da azaba ta hanyar kaiwa da sabawa hukunci Taklifi Maulawi.

Tarihi: [2018/4/16]     Ziyara: [789]

Tura tambaya